Jump to content

Kogin Noun (Maroko)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Noun (Maroko)
main stream (en) Fassara da wadi (en) Fassara
Bayanai
Origin of the watercourse (en) Fassara Anti-Atlas (en) Fassara
Mouth of the watercourse (en) Fassara Tekun Atalanta
Ƙasa Moroko
Wuri
Map
 29°09′00″N 10°02′30″W / 29.15°N 10.0417°W / 29.15; -10.0417
Constitutional monarchy (en) FassaraMoroko
Wadnoon ko Wadi Noun (1837) a Kogin Noun

Kogin Noun ko Wad Noun (Larabci: واد نون‎) kogi ne a ƙasar Maroko kuma mashigar ruwa ta kudanci na dindindin a ƙasar.Yana da 70 kilomita daga arewacin kogin Draa kuma yana gudana kudu maso yamma wanda ya samo asali daga Anti-Atlas,ya wuce kudu da Guelmim kuma ya haɗu da Tekun Atlantika a Foum Asaca a yankin Sbouya.

  • Guelmim
  • Sidi Ifni
  • Ifrane Atlas-Saghir
  • Kogin Dra