An daina tallafawa sigar da ake bugawa kuma tana iya samun kurakurai na fassarar. Da fatan za a sabunta alamun binciken mai binciken ku kuma da fatan za a yi amfani da aikin bugun tsoffin ayyukan a maimakon.
Washington jiha ce daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Arewa maso Yammacin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1889. Babban birnin jihar Washington, Olympia ne. Jihar Washington yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 184,827, da yawan jama'a 7,535,591. Gwamnan jihar Washington Jay Inslee ne, daga zaben gwmanan a shekara ta 2012.
Hotuna
Seattle Koyasan Church, 1518 S Washington St; Shingon Buddhist temple
NVC Memorial Halll, 1212 S King St. Originally a dojo for the Kendo Kai
Kasuwar Dare, Titin King South, Gundumar Duniya, Seattle, Washington